Sana'ar Noma
Appearance
Sana'ar Noma wata nau'in Sana'a ce wadda Bahaushe yake yi wa kirari da Tushen Arziki wani lokaci kuma su kira shi da Na Duke Tsohon Ciniki, Kowa Yazo Duniya Kai Ya Tarar. [1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-04-17. Retrieved 2023-02-16.