Sandy Ojang Onor
Appearance
11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023 ← John Enoh - Eteng Jonah Williams → District: Cross River Central
11 ga Yuni, 2019 - ← John Enoh - Eteng Jonah Williams → District: Cross River Central | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | 14 ga Faburairu, 1966 (60 shekaru) | ||||
| Karatu | |||||
| Makaranta | Jami'ar Calabar | ||||
| Sana'a | |||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||||
Sandy Ojang Onor (an haife shi ranar 14 ga watan Fabrairu, 1966) ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya yi aiki a matsayin Sanata mai wakiltar Cross River ta tsakiya daga shekarar 2019 zuwa 2023.
Rayuwar farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Sandy Ojang Onor a garin Ikom da ke ƙaramar hukumar Ikom ta jihar Cross River. A cikin karatunsa na farko, ya halarci St. Francis, FSLC 1971 xuwa 1975 da St. Brendan's GEC O level 1976 xuwa 1981 dukkansu duka suna cikin ƙaramar hukumar Obubra.