Santiago de Chile

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Santiago de Chile

Santiago de Chile birni ce, da ke a yankin birnin Santiago, a ƙasar Chile. Ita ce babban birnin ƙasar Chile. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, Santiago de Chile tana da yawan jama'a 7,314,176. An gina birnin Santiago a shekara ta 1541.


Wikimedia Commons on Santiago de Chile