Jump to content

Santiáu de Sierra

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Santiago de Sierra)
Santiáu de Sierra
parish of Asturias (en) Fassara da collective population entity of Spain (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Ispaniya
Kasancewa a yanki na lokaci UTC+01:00
Wuri
Map
 43°12′46″N 6°26′52″W / 43.21281°N 6.44775°W / 43.21281; -6.44775
Ƴantacciyar ƙasaIspaniya
Autonomous community of Spain (en) FassaraAsturias (en) Fassara
Province of Spain (en) FassaraProvince of Asturias (en) Fassara
Council of Asturies (en) FassaraCangas del Narcea (en) Fassara

Santiáu de Sierra ta kasance tana ɗaya daga cikin majalisun majami'u 54 na Cangas del Narcea, wata karamar hukuma ce a cikin lardin da kuma yankin Asturias mai cin gashin kanta, a arewacin Spain.

Garuruwanta sun hada da: Becerrales, Cadrixuela, La Castañal, Bendieḷḷu, Nandu, Parrondu, Santiáu da Siasu.