Sarƙar wuya
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
Sarƙa dai abu ce ta ado da mata kanyi kwalliya da ita musamman a wutan su duk da aƙwai mazan da suke amfani da ita, to amman asalin sarƙa matane ke amfani da ita domin ado da ƙwalliya.
Ire-iren sarƙa[gyara sashe | gyara masomin]
1. Sarƙar gwal 2. Sarƙar azurfa 3. Sarƙar ƙarfe Da dai sauran su.
Sannan akwai sarƙa shuka wacce ake dafa gata asha rusa kalanta korene shar
takenyi shuro kamar buzun maraya sannan tana fitar da ya'yanta ta sama kamar gero sunayi kamar shukan (coco) ganyenda ake banbita na shayi,sannan
idan aka dafashi launin shi yakan fita yabada kalan launinshi. [1].