Saran

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Saran
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara

Birni ne da yake a karkashin jahar (Bihar) dake a gabashin kasar indiya, wadda itace jiha ta uku wajen yawan jama'a a kasar ta indiya, Wanda kuma akalla a kidayar shekarar 2011 tanada jumullar mutane 3,951,862 a birnin.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.