Sarƙar wuya
Appearance
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Sarka dai abu ce ta ado da mata kanyi kwalliya da ita musamman a wutan su duk da akwai mazan da suke amfani da ita, to amman asalin sarka matane ke amfani da ita domin ado da kwalliya.
Ire-iren sarka
[gyara sashe | gyara masomin]1. Sarkar gwal 2. Sarkar azurfa 3. Sarkar karfe Da dai sauran su.
Sannan akwai sarka shuka wacce ake dafa gata asha rusa kalanta korene shar
takenyi shuro kamar buzun maraya sannan tana fitar da ya'yanta ta sama kamar gero sunayi kamar shukan (coco) ganyenda ake banbita na shayi,sannan
idan aka dafashi launin shi yakan fita yabada kalan launinshi. [1].