Jump to content

Scottish National Party

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Jam'iyyar Kasa ta Scotland (SNP; Scots: Scots National Pairty, Scott Gaelic: Pàrtaidh Nàiseanta na h-Alba [ˈpʰaːrˠʃtʲi ˈn̪ˠaːʃən̪ˠt̪ə nə ˈhal̪ˠapə]) jam'iyyar siyasa ce ta zamantakewa ta Scotland. Jam'iyyar na da kujeru 63 daga cikin kujeru 129 na majalisar dokokin Scotland da kujeru 43 daga cikin 59 na Scotland a majalisar dokokin kasar a Westminster. Tana da kansiloli 453 na 1,227.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Nazari[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.theguardian.com/politics/2017/may/06/local-elections-sturgeon-plays-down-tory-success-in-scotland