Jump to content

Screen Writers Guild of Nigeria

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Screenwriters Guild of Nigeria (SWGN) wata ƙungiya ce da ta wanzu domin lura da al'amuran marubutan fina-finan Nollywood, tare da kare muradun su. Suna kuma shirya gasar rubutun allo (Screenwriting) don masu rubutun allo masu zuwa a cikin masana'antar. Marubuta irin su Ekenna Igwe (Shugaba), Tony Anih, Chike Bryan da Charles Inojie sun kasance tsofaffin shugabannin ƙungiyar. Yinka Ogun a matsayin shugabanta na yanzu.[1][2][3][4][5]

  1. "Charles Inojie Steps In As Screen Writers 'President'". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2016-01-29. Retrieved 2022-07-27.[permanent dead link]
  2. Nwogu, Precious 'Mamazeus' (2021-04-21). "How much are writers really worth in Nollywood? [Pulse Editor's Opinion]". Pulse Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-07-27.
  3. "Screenwriters Guild of Nigeria - The Naija Filmmaker". www.thenaijafilmmaker.com (in Turanci). Retrieved 2022-07-27.
  4. "N2m Up for Grabs as Nollywood Screenwriting Contest Kicks-off – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2022-07-27.
  5. "SCREEN WRITERS GUILD OF NIGERIA" (in Turanci). Retrieved 2022-08-03.