Jump to content

Sesi Oluwaseun Whingan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sesi Oluwaseun Whingan
Rayuwa
Sana'a
Whingan

Sesi Oluwaseun Whingan (an haife shi 22 ga Satumba 1985 (shekaru 38) ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan Majalisar Wakilai na yanzu a Majalisar 10 ta ƙasa, mai wakiltar mazabar tarayya ta Badagry tun watan Yuni 2023. Ya ɗauki nauyin kudiri goma sha biyar a majalisar dokoki ta ƙasa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.