Jump to content

Setif

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Setif babban birnin Algeriya
Tasbiran Babban birnin Algeriya setif

Setif ita ce baban birnin setif province kuma ta biyar ma mafi yawan mutane a garuruwan ƙasar algeria Wanda take da yawan mazauna har guda 410,000 a shekaran 2015 da take da fadin Kasa 127km2. Kuma tana cikin birane masu muhimmanci a Algeria da kasar bakidaya, saboda ana daukar ta ta Zama cibiyar kasuwanci da masana'antu na kasa.