Settat
Appearance
|
سطات (ar) ⵥⵟⵟⴰⵟ (tzm) | |||||
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Constitutional monarchy (en) | Moroko | ||||
| Region of Morocco (en) | Casablanca-Settat (en) | ||||
| Province of Morocco (en) | Settat Province (en) | ||||
| Babban birnin |
Settat Province (en) | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 171,556 (2024) | ||||
| Home (en) | 32,714 (2014) | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Altitude (en) | 290 m | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | settat-chaouia.net | ||||




Settat Gari ne wanda ke kasar morroco a tsakanin babban birnin Rabat da Marrakesh. Garin Settat yana da nisan kilomita 83.9 (59.1) a tafiyar kafa ta Garin casablanca bisa ga kididdiga ga sa'un toqi. Garin Settat ya kasance babban birni mafi yawan jama'a da girma ayankin a bisa ga kididdiga ta shekara 2014, Garin ya kunshi yawan jama'a kimanin 142, 250 daga 116, 570 abisa kididdiga 2004
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
