Shafkat Bose Adewoyin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Shafkat Bose Adewoyin
Rayuwa
Mutuwa 23 ga Yuni, 2020
Sana'a
Sana'a Jarumi

Shafkat Bose Adewoyin (Ta mutu a ranar 23 ga watan Yunin ahekarar 2020) ' yar wasan kwaikwayo ce a masana'antar fim na Nollywood dake Najeriya. [1] An fi saninta da Madam Tinubu a cikin fim din Efunroye Tinubu . Adewoyin ta taka rawa a wasannin kwaikwayo kamar ORÍ (Destiny) kuma a matsayin "Mama Oni" tare da Adebayo Salami a fim ɗin Omo Ghetto na Funke Akindele. [2]

Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Bose Adewoyin ta mutu a ranar 23 ga Yuni 2020. [1] [3] [4][5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]