Jump to content

Shaikh Muhammad Hadi Balarabe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Shaikh Muhammad Hadi Balarabe Malamin addini ne kuma Dan Boko a Katsina. A Jihar Katsina, Nijeriya.

Ya kware sosai a wajen rubuta waqoqi, musamman ma na Turanci. An tattara waqoqinsa wadanda ya yi a cikin harshen Turanci wadanda aka yi wa suna A Virgil in Verses: 100 Poems of Muhammad Hadi Balarabe.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]