Jump to content

Shalate Sekhabi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Shalate Sekhabi
Rayuwa
Haihuwa Gauteng (en) Fassara da Mahikeng (mul) Fassara, 27 ga Yuli, 2000 (25 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Makaranta Crawford College, Pretoria (en) Fassara
Harsuna Turanci
Harshen Tswana
Sana'a
Sana'a jarumi, ɗan wasan kwaikwayo, mawaƙi, media personality (en) Fassara da model (en) Fassara
Tsayi 150 cm
IMDb nm13864723

Kgabang Sekhabi (an haife ta a shekara ta 2000), wacce aka fi sani da Shalate Sekhabi, ta kasance ƴar wasan kwaikwayo ce kuma mawaƙiya ta Afirka ta Kudu.[1] An fi saninta da rawar da ta taka a cikin wasan kwaikwayo na talabijin kamar, The River, da House of Zwide.[2][3]

Rayuwa ta mutum

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Sekhabi a shekara ta alif 2000 a Mafikeng a lardin Arewa maso Yammacin Afirka ta Kudu. Mahaifinta Aubrey Sekhabi marubuci ne kuma darekta. A shekara ta 2018, ta yi karatu daga Kwalejin Crawford, Pretoria. ' A cikin 2019, ta shiga Jami'ar Witwatersrand, kuma daga baya ta kammala karatu tare da digiri na farko a fannin fim da talabijin.

YearFilmRoleGenreRef.
2020The RiverMillicentTV series
2021House of ZwideShokiTV series[4]
2021Rhythm CityTV series
  1. "Shalate Sekhabi - MLASA". MLASA (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-25. Retrieved 2021-10-25.
  2. styleyou (2021-07-28). "Meet Shalate Sekhabi who is known as Shoki from House Of Zwide". style you 7 (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-25. Retrieved 2021-10-25.
  3. "Shoki et Nkosi de House Of Zwide qui sortent ensemble dans la vraie vie ?". News Divertissement FR - 24 (in Turanci). 2021-10-19. Archived from the original on 2021-10-25. Retrieved 2021-10-25.
  4. "Funatani knows the betrayal of faith". Eminetra South Africa (in Turanci). 2021-09-28. Archived from the original on 2021-10-27. Retrieved 2021-10-25.