Shanghai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Shanghai.

Shanghai (lafazi : /shanghayi/) birni ce, da ke a ƙasar Sin. Shanghai tana da yawan jama'a 24,500,000, bisa ga jimillar 2013. An gina birnin Shanghai a karni na takwas bayan haifuwan annabi Issa.