Jump to content

Sharjah (birni)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sharjah
الشارقة (ar)


Wuri
Map
 25°21′27″N 55°23′31″E / 25.3575°N 55.3919°E / 25.3575; 55.3919
Ƴantacciyar ƙasaTaraiyar larabawa
Haɗaɗɗiyar daular larabawaEmirate of Sharjah (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,247,749 (2015)
• Yawan mutane 5,298.3 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Emirate of Sharjah (en) Fassara
Yawan fili 235.5 km²
Altitude (en) Fassara 14 m-6 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1793
Tsarin Siyasa
• Gwamna Sultan bin Mohamed Al-Qasimi (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (en) Fassara
Wasu abun

Yanar gizo sharjah.ae
Sharjah.

Sharjah , da Larabci ٱلشَّارقَة‎‎, birni ne dake a masarautar Sharjah, a ƙasar Hadaddiyar Daular Larabawa. Shi ne babban birnin masarautar Sharjah. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, akwai jimilar mutane 1,400,000. An gina birnin Sharjah a karni na sha takwas bayan haifuwan annabi Issa.

Sharjah ayanayin dare