Shekarar 2022 a kasar komoros
Appearance
Shekarar 2022 a kasar komoros | |
---|---|
events in a specific year or time period (en) | |
Bayanai | |
Mabiyi | 2021 in the Comoros (en) |
Ta biyo baya | 2023 in the Comoros (en) |
Kwanan wata | 2022 |
Abubuwan da suka faru a cikin shekara 2022 a cikin Comoros
Shuwagabani
[gyara sashe | gyara masomin]•Shugaban kasa:Azali Assoumani
•Shugaban majalisa:Moustadroine Abdou
Abubuwan da suka faru
[gyara sashe | gyara masomin]Ansamu barkewar cutar korona a shekarar 26 ga Agusta - Shugaba Azali Assoumani ya gudanar da taron bidiyo tare da firaministan Japan, Fumio Kishida.[1]
Gasar cin kofin Afrika
[gyara sashe | gyara masomin]10 ga Janairu – A gasar cin kofin Afirka, Comoros ta sha kashi a hannun Gabon da ci 1-0.[2]
18 ga Janairu – Comoros ta ci Ghana 3–2.[3] 24 ga Janairu - A Zagaye na 16, an kawar da Comoros bayan rashin nasara da ci 2-2 ga Kamaru.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Japan-Comoros Summit Video Conference Meeting (Diplomatic Relations) | Prime Minister of Japan and His Cabinet". japan.kantei.go.jp. Retrieved 2022-09-02
- ↑ Football, CAF-Confedération Africaine du. "Gabon's Panthers register win against Comoros in opening match". CAFOnline.com. Retrieved 2022-09-02.
- ↑ Football, CAF-Confedération Africaine du. "Comoros sink Ghana and record historic win". CAFOnline.com. Retrieved 2022-09-02.
- ↑ Football, CAF-Confedération Africaine du. "Cameroon beat brave Comoros to clinch a quarter final place". CAFOnline.com. Retrieved 2022-09-02