Shekarar 2024 a kasar komoros
Shekarar 2024 a kasar komoros | |
---|---|
events in a specific year or time period (en) | |
Bayanai | |
Mabiyi | 2023 in the Comoros (en) |
Ta biyo baya | 2025 in the Comoros (en) |
Kwanan wata | 2024 |
Abubuwan da suka faru a cikin shekarar 2024 a cikin Comoros
shuwagabani
[gyara sashe | gyara masomin]•Shugaban kasa:Azali Assoumani
•shugaban majalisa:Moustadroine Abdou
Abubuwan da suka faru
[gyara sashe | gyara masomin]•14 Janairu: 2024 Zaɓen shugaban ƙasa na Comorian[1] [2] An sanar da shugaba mai ci Azali Assoumani a matsayin wanda ya yi nasara.[3]
•11 Afrilu: Fursunoni 38 sun tsere daga gidan yari a Moroni. [4]
•7 ga Agusta: Shugaban Azali Assoumani ya ba dansa iko mai yawa ga dansa kuma wanda ake zargin magajinsa Nour El Fath, yana ba shi damar shiga cikin matakai da yawa na yanke shawara na gwamnati.[5]
•20 ga Agusta: Comoros ta shiga ƙungiyar kasuwanci ta duniya a matsayin memba ta 165.[6]
•13 ga Satumba: Shugaba Assoumani ya samu rauni kadan bayan an caka masa wuka a wajen wani jana'izar a Salimani. Wanda ake zargin, soja ne mai shekaru 24, an kama shi amma daga baya aka same shi gawarsa a dakinsa na kurkuku a ranar 14 ga Satumba.[7]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Comoros To Hold Presidential Vote On January 14". Barron's. Retrieved 2023-11-29.
- ↑ "Comoros: Government". globaledge.msu.edu. Retrieved 2023-11-29.
- ↑ Unrest grips Comoros as opposition rejects president's re-election". France 24. January 17, 2023. Retrieved 18 January 2023.
- ↑ Dozens escape from jail in Comoros capital". Reuters. April 11, 2024.
- ↑ "Comoros president grants sweeping new powers to his son". Reuters. August 7, 2024
- ↑ Comoros is World Trade Organization's 165th member". Africanews. August 23, 2024
- ↑ Comoros president is 'slightly injured' in knife attack. The suspect is found dead in police cell". Associated Press. 14 September 2024. Retrieved 15 September 2024.