Shin River (New Zealand)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kogin Shin kogi ne dakeMarlborough wanda yake yankin New Zealand . Yana gudana arewa daga tushen sa a cikin Kaikoura Range na Inland don isa kogin Hodder, wanda ke cikin tsarin kogin Awatere,wanda aka gano wurin mai nisan 40 kilometres (25 mi) kudu maso yamma na Seddon, New Zealand .

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]