Shina Rambo
Appearance
(an turo daga Shine Rambo)
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1960s (56/66 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
Shina Rambo (an haifeshi a shekarar 1958), dan taaddane na kudancin yammacin nijeriya a shekarar 1990. An haifeshi a abeokuta, A jahar ogun. shi matsafine wanda ya yarda da harkar tsafi. bayan haka ya kasance malamin coci bayan a sake shi daga gidan yari Alokacin olusegun obasanjo daga baya yayi tinatarwa a matsayin shi na malamin coci. yan sanda sunyi mamakin da ya kasance har yanzu yana yana raye.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.