Shuaibu Kulu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Shuaibu Kulu Tsohon jarumi ne a masana antar fim ta Hausa wato kannywood, yayi fina finai da dama a masana antar fim ta Hausa wato kanniwud,ya Dade Yana fim a lokacin rayuwar sa , ya rasu bayan yayi jinya a. Shekarar 2014,Yana daya daga cikin jarumai Dake tashe a masana antar a lokacin sa.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-28. Retrieved 2023-07-28.