Shura
Appearance
![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
parliament (en) ![]() |

Shura gidauniyace dake tattaunawa akan al'amarin waya can-canta daya zama Amir al-Mu'minin , manyan wakilan musulunci ne ke zama domin tattaunawa akan zaban. bayan an zaba sai suyi Mubaya'a, wato marabus.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.