Sidet: Forced Exile

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sidet: Forced Exile
Asali
Characteristics

Sidet: Forced Exile fim ne da aka shirya shi a shekarar 1991 wanda Salem Mekuria ya shirya kuma ya bada umarni.[1][2][3]

Labarin fim[gyara sashe | gyara masomin]

Mata uku da ke gudun hijira suna ƙoƙarin rayuwa duk da ƙalubalen da kowane mutum yake fuskanta a tafiyarsa ta rayuwa.[4][5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Sidet: Forced Exile". www.wmm.com (in Turanci). Retrieved 2019-11-05.
  2. "Salem Mekuria". Wellesley College (in Turanci). Retrieved 2019-11-05.
  3. "Salem Mekuria". www.ethiopianfilminitiative.org. Retrieved 2019-11-05.
  4. "SIDET: Forced Exile". mysite (in Turanci). Retrieved 2019-11-05.
  5. Makuria, Salem; Makuria Productions; Channel Four (Great Britain); Westdeutscher Rundfunk; Women Make Movies (Firm) (1991), Sidet: forced exile (in English), Women Make Movies, OCLC 27923301, retrieved 2019-11-05CS1 maint: unrecognized language (link)