Jump to content

Silo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hutun Silo
Hutun runbun ajiye kaya Silo

Wani tsari ne da akeyi don ajiye kayan aiki masu yawa. Ana amfani da silo a gona don ajiye abinci mai ƙwaya da ake kira silage,ana yawan amfani da ita wajen ajiye alkama.Ana yawan amfani da Silo domin ajiye alkama,siminti,gawayi,kayan katako da kuma kayan abinci.Mafi yawancin yanzun ana amfani da silo kala uku sune kamar haka,silo na tanki,silo na jaka da kuma silo na bukka.[1]

  1. Silo - Wikipedia