Sindhi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sindhi
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara

Yare ne Wanda Daya daga cikin yarurrukan da mutanen kudancin kasashen Asiya sukeyi kamar indiya da sauransu wadansu makwabtan kasar ta indiya dake a kudancin kasashen Asiya, Akallla mutanen kasar indiya 1,679,000 suke magana da yaren a kasar.