Sirdi
Appearance
Sirdi | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | equestrian equipment (en) da seat (en) |
Sirdi wani abu ne wanda ake goya ma dabba wanda ke taimaka ma wanda zai hau dabbar don jin dadin zama, ana daura shine a jikin dabbar a daure saboda gudun zamewa.[1] Anfi amfani dashi doki, sanuwa, rakumi da sauransu
Asali
[gyara sashe | gyara masomin]Kalmar "saddle" ta samo asali ne daga yaren Proto-Jamusanci *sathulaz, tare da cognates a wasu Harsunan Indo-Turai, gami da Latin Silla.