Jump to content

Sitaizui

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sitaizui

Wuri
Map
 40°48′25″N 115°20′44″E / 40.80707°N 115.34567°E / 40.80707; 115.34567
Ƴantacciyar ƙasaSin
Province of China (en) FassaraHebei (en) Fassara
Prefecture-level city (en) FassaraZhangjiakou
District (China) (en) FassaraChongli
Yawan mutane
Faɗi 9,347
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+08:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 313
sitaizui kauyan da akayi wasani
Sitaizui
Sitaizui  birni ne, a hukumar Chongli, Zhangjiakou, Hebei, kasar Sin.Garin Sitaizui yana da fadin fili mai fadin murabba'in kilomita 374.88 (144.74 sq mi), kuma yana da yawan jama'a 13,942, bisa ga littafin gwamnati na 2020.Garin gida ne ga kauyen Taizicheng, wanda ya zama wurin taron wasannin kankara a gasar Olympics ta lokacin hunturu ta 2022.

https://en.m.wikipedia.org/wiki/National_Bureau_of_Statistics_of_China https://archive.today/20211127010700/http://www.zjkcl.gov.cn/xxgk/content.jsp?code=zjkclxstzx/2020-01176&name=%E5%9B%BD%E5%9C%9F%E8%B5%84%E6%BA%90%E3%80%81%E8%83%BD%E6%BA%90