Jump to content

Siwan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Siwan
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara
Wuri
Map
 25°06′N 83°54′E / 25.1°N 83.9°E / 25.1; 83.9

Birni ne da yake a karkashin jahar (Bihar) dake a gabashin kasar indiya, wadda itace jiha ta uku wajen yawan jama'a a kasar ta indiya, Wanda kuma akalla a kidayar shekarar 2011 tanada jumullar mutane 3,330,464 a birnin.