Sofia Schulte

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sofia Schulte
Rayuwa
Haihuwa Hamm (en) Fassara, 8 ga Afirilu, 1976 (48 shekaru)
ƙasa Jamus
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines long jump (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 58 kg
Tsayi 178 cm

Sofia Schulte (an haife tane a ranar 8 ga watan Afrilun shekarar 1976) Yar wasantsalle ce na Jamusanci mai tsayi da tsalle sau uku .

Haihuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haife ta a Neuhamm kuma ta wakilci kulab ɗin LAG Siegen, TSV Bayer 04 Leverkusen da SV Saar 05 Saarbrücken .

Wasanni[gyara sashe | gyara masomin]

Ta kammala a matsayi na takwas a gasar zakarun Turai ta shekarar 1995, lashe tagulla a gasar European U23 Championship ta shekarar 1997, kare ta goma sha biyu a shekarata 1999 Summer Universiade ,[ana buƙatar hujja] kuma na takwas a Gasar Turai ta 2002 . A Gasar Kofin Duniya na IAAF na 2002 ta kare a matsayi na bakwai a tsalle mai tsayi kuma na takwas a tsalle uku. Ta kuma shiga gasar cin kofin Turai ta 1998, gasar Turai ta cikin gida ta 2000 da kuma Wasannin Olympics 2000 ba tare da ta kai ga karshe ba.

Lamban girma[gyara sashe | gyara masomin]

Schulte ta ci lambobin tagulla a gasar tsalle tsalle ta Jamus a 1998, 2000 da 2002. A cikin gida ta ci lambobin tagulla a duka tsayi da uku, da kuma azurfa a 2000.

Tana da mafi kyawun sirri na mita 6.72, wanda aka samu a watan Mayu 2000 a Siegen . Gwarzuwarta mafi kyau a cikin tsalle uku ya kasance mita 13.37, wanda aka samu a watan Agusta 2002 a Sondershausen .

Bayani[gyara sashe | gyara masomin]