Solomon Kodjoe Akwetey
Solomon Kodjoe Akwetey | |||
---|---|---|---|
7 ga Janairu, 1997 - 6 ga Janairu, 2001 District: Suhum Constituency (en) Election: 1996 Ghanaian general election (en) | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Suhum (en) , | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Solomon Kodjoe Akwetey ɗan siyasan Ghana ne kuma ɗan majalisa na biyu na jamhuriya ta huɗu mai wakiltar mazabar Suhum a yankin Gabashin Ghana.[1][2]
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Akwetey a Suhum a Gabashin kasar Ghana.[3]
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]An zabe shi a matsayin dan majalisa a kan tikitin jam'iyyar National Democratic Congress na mazabar Suhum a yankin Gabashin Ghana a lokacin babban zaben Ghana na Disamban shekara ta alif dari tara 1996. Ya samu kuri'u 18,181 daga cikin sahihin kuri'u 35,574 da aka kada wanda ke wakiltar kashi 43.90% akan abokin hamayyarsa Ransford Yaw Agyepong wanda ya samu kuri'u 12,907, Doreen Ellen Adamson wanda ya samu kuri'u 2,840, Emmanuel Todd Peasah wanda ya samu kuri'u 341.[4] Ya yi rashin nasara a zaben fidda gwani na jam’iyyarsa a hannun Julius Debrah.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ghanaian Parliamentary Elections (1993-1996)
- ↑ FM, Peace. "Parliament - Suhum Constituency Election 2020 Results". Ghana Elections - Peace FM. Retrieved 2020-10-12.
- ↑ Ghanaian Parliamentary Elections (1993-1996)
- ↑ FM, Peace. "Parliament - Suhum Constituency Election 1996 Results". Ghana Elections - Peace FM. Retrieved 2020-10-12.
- ↑ FM, Peace. "Parliament - Suhum Constituency Election 2000 Results". Ghana Elections - Peace FM. Retrieved 2020-10-12.