Souad Yaacoubi
Appearance
20 ga Janairu, 1984 - 26 ga Yuli, 1988 ← Habib Touhami (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa |
Sousse (en) | ||
| ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Socialist Destourian Party (en) | ||
Souad Yaacoubi shi ne Ministan Kiwon Lafiyar Jama'a na Tunisia a cikin shekarar 1983. Ita ce kuma mace ta farko da ta fara wannan mukamin.