Jump to content

Spanner

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Spanner
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na hand tool (en) Fassara
Spanner

Spanner wani abu ne da ake amfani dashi wajan juta noti ko kusa. Spanner wani abu ne da yake bayarda grip, wato ya kama noti sosai domin ya samu damar juyawa.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Anfara amfani da Spanner ne tun century na goma sha biyar da ya wuce. Tsofaffin kirkirar an kirkiresu ne a ingila, inda aka kai su north America tun farkon 17th da kuma 18th century.

Ire-ire[gyara sashe | gyara masomin]

Akwai ire-iren Spanner kala kala ya ta allaka ne da irin aikin da zakayi.

Akwai Open end wretch, da kuma box end wretch sai combination wretch


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]