Stafford Foster-Sutton
Appearance
Stafford Foster-Sutton | |||
---|---|---|---|
1955 - 1958 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 24 Disamba 1897 | ||
Mutuwa | 6 Nuwamba, 1991 | ||
Sana'a | |||
Sana'a | mai shari'a |
Sir Stafford William Powell Foster-Sutton an haife shi (24 Disamba 1897 - 6 Nuwamba 1991) ya kasance alkali dan Burtaniya, wanda ya yi aiki a matsayin Babban Alkalin Najeriya daga 1955 zuwa 1958.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Supreme Court of Nigeria - Supreme Court of Nigeria". Supremecourt.gov.ng. Retrieved 7 September 2018.