Jump to content

Stellaland

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Stellaland
Verenigde Staten van Stellaland) (af)

Wuri
Map
 26°57′S 24°44′E / 26.95°S 24.73°E / -26.95; 24.73

Babban birni Vryburg (en) Fassara
Yawan mutane
Harshen gwamnati Dutch (en) Fassara
Addini Dutch Reformed Church (en) Fassara
Bayanan tarihi
Ƙirƙira ga Yuli, 1882
Rushewa 1885
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati jamhuriya
Ikonomi
Kuɗi fam na Afirka ta Kudu

Jamhuriyar Stellaland, daga shekarar alif ɗari takwas da tamanin da biyu zuwa da uku jamhuriyar Boer ce dake a yankin Bechuanaland na Burtaniya ( da yanzu take a lardin arewa maso yamma ta ƙasar Afirka ta Kudu) yamma da jamhuriyar Transvaa. Bayan an haɗe ta da makwabciyar ta ƙasar Goshen ta koma haɗaɗɗiyar ƙasashen Stellaland daga alif ɗari takwas da tamanin da uku zuwa da biyar.[1]

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Stellaland#cite_ref-tijd_1-2