Stephanie Busari
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Lagos,, 12 ga Augusta, 1977 (48 shekaru) |
| Karatu | |
| Makaranta |
University of Rennes (en) Leeds Trinity University (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan jarida |
Stephanie Busari (An haife shi ranar 12 ga watan Agusta, 1977) ɗan jarida ne a Nijeriya. Ya bada gudummuwa sosai wajen ganin an samu nasarar ceto yan makarantar chibok[ana buƙatar hujja] da kungiyar Boko Haram tayi garkuwa da su tun a shekarar 2014 a jihar Borno.