Stockholm

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Globe icon.svgStockholm
Flag of Stockholm.svg Stockholm vapen bra.svg
Stockholm gamlastan etc.jpg

Suna saboda trunk (en) Fassara da islet (en) Fassara
Wuri
Sw-map, CIA World Factbook, Stockholm pinpoint.png Map
 59°19′46″N 18°04′07″E / 59.3294°N 18.0686°E / 59.3294; 18.0686
Ƴantacciyar ƙasaSweden
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 978,770 (2021)
• Yawan mutane 5,229.59 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Swedish (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili 187.16 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Saltsjön (en) Fassara da Mälaren (en) Fassara
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1187
Muhimman sha'ani
Patron saint (en) Fassara Eric IX of Sweden (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 100 00-200 00
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 08
Wasu abun

Yanar gizo start.stockholm
Stockholm.

Stockholm birni ne, da ke a yankin Stockholm, a ƙasar Sweden. Shi ne babban birnin ƙasar Sweden kuma da babban birnin yankin Stockholm. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 1,515,017 (miliyan ɗaya da dubu dari biyar da sha biyar da sha bakwai). An gina birnin Stockholm a karni na sha uku bayan haihuwar Annabi Isah.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]