Sunday Cyriacus Umeha
Appearance
Sunday Cyriacus Umeha | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 20 ga Faburairu, 1983 (41 shekaru) |
Sana'a |
Sunday Cyricus Umeha (an haife shi 20 Fabrairu 1983) lauyan Najeriya ne kuma ɗan siyasa. Yana wakiltar mazabar tarayya ta Ezeagu/Udi ta jihar Enugu a majalisar tarayya ta 10, bayan an zabe shi a jam’iyyar Labour Party. Umeha dai yana aiki ne a matsayin mataimakin shugaban kwamitin shari’a na majalisar wakilai kuma mamba ne a kwamitin duba kundin tsarin mulkin majalisar.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.