Surgujia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Surgujia
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 sgj
Glottolog surg1246[1]

Yare ne Wanda Daya daga cikin yarurrukan da mutanen kudancin kasashen Asiya sukeyi kamar indiya da sauransu wadansu makwabtan kasar ta indiya dake a kudancin kasashen Asiya, Akallla mutanen kasar indiya 1,783,000 suke magana da yaren a ƙasar.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Surgujia". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.