Surjapuri
Appearance
Yare ne Wanda Daya daga cikin yarurrukan da mutanen kudancin kasashen Asiya sukeyi kamar indiya da sauransu wadansu makwabtan kasar ta indiya dake a kudancin kasashen Asiya, Akallla mutanen kasar indiya 2,256,000 suke magana da yaren a kasar.
=Manazarta=[1]
- ↑ UNESCO WAL https://en.wal.unesco.org › languages Surjapuri in India