Jump to content

Suya milk

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Suya milk yana da matukar amfani ajikin mutum musamman mata

Kayan hadin shi

[gyara sashe | gyara masomin]

1.waken soya

2.bavy mix

3.kwakwa

Yanda ake hadashi

[gyara sashe | gyara masomin]

Da farko,zaki wankewakenki ki markadashi bayan kin markadashi sai ki Dora ruwa asaman tukunya 1cup madaidaci sannan said kibarshi yatafasa idan yatafasa sai ki zuba markadanki aciki sai ki refreshing zakiga yataso sai ki budeshi kisa muciya kita motsashi har ya dahu zakiji yana kamshi sai ki saukeshi kasa ki taceshi da abin tata bayan kin taceshi sai kizubashi acikin bokiti kirushi sannan kibarshi yayi awa 24 ki goga kwakwanki idan yayi awa 24 sai ki budeshi ki burkashi da maburki sannan sai kizuba kwakwarki da sauran kayan hadin da muka ambata

Amfanin shi ajiki

[gyara sashe | gyara masomin]

yana gyarafatar mutun sannan kuma yanasa kiba