Jump to content

Ta'aziyya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ta'aziyya na nufin jaje da akewa `yan uwan mamaci. Ana yinta bayan mutuwar mutum ta hanyar ziyarar gidan mamacin domin isar da gaisuwar mutuwar ga yan'uwa da abokan arziki na mamaci.

Addu`a[gyara sashe | gyara masomin]

Anayin addu'oi idan ga mamacin domin neman Allah Ya gafarta masa.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]