Taɗi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Taɗi wata al'ada ce ta fira tsakanin ƴan mata da kuma samari ko tsakanin budurwa da saurayin ta, inda saurayi kan rinƙa zuwa gidan su budurwar shi domin zance hakan ne zai baiwa iyayen yaran damar fahimtar junansu kafin akai ga auren yaransu.

lokacin zuwa taɗi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Da rana
  2. Da yamma
  3. Da daddare[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]