Jump to content

Ta ga rana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ta ga rana
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderFabales (mul) Fabales
DangiFabaceae (mul) Fabaceae
TribeAbreae (mul) Abreae
GenusAbrus (mul) Abrus
jinsi Abrus precatorius
Linnaeus, 1767
Geographic distribution
ta ga rana
'Ya'ya atafin hannu

Taga rana shuka ne, amma kuma shi taga rana dane na shukar kayar sarkarkiya. Ana iya samun wannan shuka a wasu yankunan West Africa kamar Nigeria, Ghana, Togo da Benin da kuma yankunan Central Africa kamar Cameroon, Gabon, Liberia da Democratic Republic of Congo.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.