Jump to content

Table

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Table wata ma’ajiyar bayanai ce, yawanci yana zuwa a row ko columb kokuma zai iya zuwa a wata suffa mai wahalar hadawa yawanci ana amfani da table a wajen hadaka, bincike da kuma ma’ajiyar bayanai. Table yana bayyana a print media, rubutun hannu, computer software, architectural ornamentation, traffic signs, da kuma wurare daban daban