Tafkin Ruwan Glen Melville

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tafkin Ruwan Glen Melville
Wuri
Map
 33°11′06″S 26°39′19″E / 33.185°S 26.6553°E / -33.185; 26.6553

Dam ɗin Glen Melville, dam ne da Ramin Kogin Orange-Fish ke bayarwa, kusa da Grahamstown, Gabashin Cape, Afirka ta Kudu . An kafa shi a cikin shekara ta alif ɗari 1992[1][2] kuma babban manufarsa shi ne amfanin gida da masana'antu.[3][4]

Rashin samun wadataccen ruwa a Grahamstown ne ya sa aka gina madatsar ruwan.[1][5]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Sashen Harkokin Ruwa (Afirka ta Kudu)
  • Jerin madatsun ruwa a Afirka ta Kudu
  • Jerin koguna a Afirka ta Kudu

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 "ANNALS OF THE EASTERN CAPE MUSEUMS" (PDF). Directorate of Museums & Heritage Resources, Eastern Cape Province. Retrieved 21 October 2022.
  2. Booth, Anthony J.; Weyl, Olaf L. F. (2008-08-01). "Retention of T-bar anchor and dart tags by a wild population of African sharptooth catfish, Clarias gariepinus". Fisheries Research (in Turanci). 92 (2): 333–339. doi:10.1016/j.fishres.2008.02.002. ISSN 0165-7836.
  3. "Glen Melville". Malcolm Dunstan & Associates. Archived from the original on 26 August 2022. Retrieved 21 October 2022.
  4. "SA Register of Large Dams – SANCOLD" (in Turanci). Archived from the original on 2022-08-31. Retrieved 2022-08-31.
  5. Dyongman, By Lucas Nowicki and Loyiso (2022-04-04). "Despite rain, Makana municipality still cannot provide water consistently". GroundUp News (in Turanci). Retrieved 2022-08-31.