Taichung

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Taichung
special municipality, birni, babban birni, city with millions of inhabitants
bangare naCentral Taiwan Gyara
ƙasaTaiwan Gyara
located in the administrative territorial entityTaiwan Gyara
located in or next to body of waterDa'an River, Dajia River, Han River, Fazi River, Lyu-Chuan Canal Gyara
coordinate location24°9′0″N 120°40′0″E Gyara
office held by head of governmentMayor of Taichung Gyara
shugaban gwamnatiLu Shiow-yen Gyara
legislative bodyTaichung City Council Gyara
located in time zoneUTC+08:00, Taiwan time Gyara
wanda yake biTaichung County Gyara
language usedSinanci Gyara
official websitehttps://www.taichung.gov.tw Gyara
Open Data portalTaichung city Open Data Gyara
Birnin Taichung.

Taichung birni ne, da ke a tsakiyar ƙasar Taiwan. Taichung yana da yawan jama'a 2,815,261 bisa ga jimillar 2019. An gina birnin Taichung a farkon karni na sha takwas bayan haifuwan annabi Issa. Shugaban birnin Taichung Lu Shiow-yen ne.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]


Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.