Tainan
Appearance
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Island country (en) | Taiwan | ||||
| Babban birnin |
Kingdom of Tungning (en) | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 1,874,686 (2020) | ||||
| • Yawan mutane | 855.38 mazaunan/km² | ||||
| Home (en) | 775,436 (2025) | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 2,191.65 km² | ||||
| Altitude (en) | 1 m | ||||
| Sun raba iyaka da | |||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Mabiyi |
臺南縣 (mul) | ||||
| Ƙirƙira | 1624 | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| Majalisar zartarwa |
Tainan City Government (en) | ||||
| Gangar majalisa |
Tainan City Council (en) | ||||
| • Mayor of Tainan (en) |
Huang Wei-che (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
Taiwan time (en) | ||||
| Lamba ta ISO 3166-2 | TW-TNN | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | tainan.gov.tw | ||||
|
| |||||



Tainan birni ne, da ke a kudu maso yammacin ƙasar Taiwan.[1]Tainan yana da yawan jama'a 1,881,204 bisa ga kididdigar 2019. An gina birnin Tainan a karni na sha shida bayan haifuwar Annabi Issa Alaihissalam. Shugaban birnin Tainan shi ne Huang Wei-cher.

Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Yan Shui Long Memorial Hall
-
Gidan adana kayan Tarihi na Calligraphy
-
Ginin Gudanarwa na Makarantar Xingguo
-
Xindong Junior High School Activity Center.
-
Kotun gundumar Tainan
-
Birnin Tainan, Taiwan
-
Tashar jirgin Kasa ta birnin
-
Cultural Centre
-
Birnin
-
Bakin Teku na birnin
-
A round gate at a temple in Tainan, Taiwan
-
Confucius Temple
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
