Tattaunawa:Gabriel Akinbolarin Akinbiyi

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Gyaran fassara[gyara masomin]

Aslm. @A Sulaiman Z wannan mukalar tana buƙatar ka sake bitar fassarar da kayi mata. A section kusan na biyu naga kasa Ya mutu a shekarar 1981 amman kuma a gaba kasa ya halarci wata zanga-zanga a 1982 haka-zalika ya halarci makaranta a 1987-1990 ?!!! Ya abun yake ?. Dafatan zaka sake bibiyar ainafin daga inda ka fassaro maƙalar ka gyara. Nagode. BnHamid (talk) 09:03, 15 ga Afirilu, 2023 (UTC)[Mai da]