Talk:Ka'idar Cartagena akan Biosafety

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ingancin fassara[gyara masomin]

Aslm, da fatan kana lafiya @Gwanki. Wannan shafin da sauran shafuka da ka kirkira akan muhalli suna da kura-kurai da dama musamman wajen taken mukalun da fassaran kalmomi irinsu Biosafety, Biological Diversity etc. Nagode.Patroller>> 09:54, 3 Mayu 2023 (UTC)[Mai da]

Na fahimci haka kuma yanzu haka ina kan ƙoƙarin gyara su Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 10:02, 3 Mayu 2023 (UTC)[Mai da]